Bariki Na Fito Page 2, Read 2 from the story BARIKI NA FITO by Ma
Bariki Na Fito Page 2, Read 2 from the story BARIKI NA FITO by Maryam-obam (Maryam Alhassan dan'iya) with 5,013 reads. mryam, obam. The document is a fictional narrative titled 'Bariki Na Fito' by Maryam Alhassan Dan'iya, which follows the life of a young girl navigating her environment in Kaduna. It explores themes of youth, societal Bariki na fito part 2 Kafin yansanda suje inda zasu bari na baka labarin Hajiya Binta da yaronta wanda sukaje Dubai yawon shaƙatawa ba tare da sanin Alhaji ba, inda har ta siyo wannan Home / Bariki Nafito Book 2 Complete Hausa Novel / Bariki Nafito Book 2 by Maryam Obam Yace au afuwa bariki na fito, kai ta d'aga alaman jin dad'i domin yakira ta da Sunan da tafi so, mi'ka mata sigarin yayi ta amsa tare da bashi kud'in tayi gaba abunta, mutumin dake zaune kusa da Yana maganan yana kama kugu alaman ranshi ya baci, bariki na fito ta kalleshi tace haba Hajiyata Kema fah kin San tunda naki dawowa akwai dalili, yace miye dalilin naga dai kaman gudun wannan BARIKI NA FITO CHAPTER 35 BARIKI NA FITO CHAPTER 35 Dariya bariki tayi tare da fad’in, amma ina tsoran irin fushin da Yarima zaiyi, Wlh ban son inga ya shiga. *BARIKI NA FITO* *BY**MARYAM ALHA Yace eh Abba yanzu nake son tafiya, mai martaba yaita saka mishi albarka tare da fatan alkairi, haka itama mum dinshi tayi mishi addu'a sannan ya tashi ya fita inda motoci har biyar ke jiranshi, fadawa fito Banyi sallah ba, zumbur ya tashi yana ‘Kare mata kallo yace kina nuiin kina sallah? Wani irin kallo ta watsa Mai tare da fad’in maika daukeni? Yarima Aliyu d’ane d’aya tilo wajan Mai martaba Alh Murtala, sai mahaifiyarshi Khadija, bawai Ina nufin shine kawai d’ansa ba a’a shine d’a namiji kwaya d’aya damai martaba yake dashi, yana. mdba, emgqk, uepw, 9yp9, myggg, tppfgl, upkk, w5hp, is7t, ijp4,